Shirin an samar da shi ne domin bunkasa kwazon aikin ma’aikatan jami’o’I da kwaleji-kwalejin ilimi a kasar nan. A wajen taron kaddamar da fara bayar...
Gwamnatin Najeriya ta fitar samar da wani tsarin a harkar aikin gona da zai kawo karshen yunwa da kuma samar da wadataccen abinci, da kuma rage irin...
Kwamitin amintattu na jam’iyyar adawa ta PDP ya kafa kwamitin mutane shida domin sasanta rikicin da ke tsakanin ɓangarorin jam’iyyar, yayin da ake...
Mahukunta a kasar Afghanistan sun sanar da aukuwar wata girgizar kasa da ta yi sanadiyar mutuwar mutane 20 watanni kaÉ—an bayan aukuwar gargizar kasar...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Legas ta bayyana cewa tana neman mai fafutukar kare haƙƙin ɗan adam kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Omoyele Sowore...
Gwamnatin Jihar Adamawa ta sanar da shirin gina sansanin matasa masu yi wa kasa hidima na didindin a Makohi, da ke karamar hukumar Yola ta Kudu, a kan...
Sarkin Kano na 16 kuma tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Muhammadu Sanusi II, ya nuna shakku a kan dalilin ci gaba da karɓar bashi bayan...
Gwamnatin Najeriya na duba yiwuwar bai wa jahohi 36 da ke faɗin ƙasar damar kafa tashoshin lantarki a jahohinsu domin samar da shi da kuma rarraba shi...